An magance 'yan ta'adda hudu a Siriya

An magance 'yan ta'adda hudu a Siriya

An yi nasarar  magance 'yan ta'adda hudu, mambobin kungiyar' ta'addan PKK/YPG, wadanda suka yi yunkurin kai hari a yankin farmakin tafkin zaman lafiya dake Siriya. 

Wadannan bayanan sun kasance a cikin sanarwar da aka yi a shafin sada zumunta na Ma’aikatar Tsaro ta kasar Turkiyya, inda aka bayyana cewa, 

"Jaruman sojojin Turkiyya na ci gaba da mayar da martani kan 'yan ta'adda a arewacin Siriya. An kashe' yan ta'addar PKK/YPG 4 da suka yi yunkurin kai hari a yankin FarmakinTafkin Zaman Lafiya. A yau, adadin 'yan ta'addan da aka kashe a yankin ya kai 17.

News Source:   ()