Ana ta kokarin kubutar da daliban Zamfara 73 da aka yi garkuwa da su

Ana ta kokarin kubutar da daliban Zamfara 73 da aka yi garkuwa da su

'Yan bindiga sun yi garkuwa da dalibai 73 a wata makaranta da sukakaiwa hari a jihar Zamfara da ke Najeriya.

Ana ci gaba da aiyukan ganin an kubutar da daliban.

An rufe dukkan makarantu a jihar Zamfara har sai abun da hali ya yi.

Tun daga watan Disamban bara zuwa yau an yi garkuwa da dalibai da dama a Najeriya.

 

 

News Source:  TRT (trt.net.tr)