Endsars: An kara saka dokar hana fita waje a wasu jihohin Najeriya

Bayan da zanga-zangar nuna adawa da amfani da ya wuce ka'ida da 'yan sandan musamman masu yaki da fashi da makami ke yi a Najeriya ta koma tashin hankali, jihohin Rivers da Delta da ke kudu...