Monday, 25 January, 2021
'Yan ta'addar Daesh sun kashe mayakan Hashdi Sha'abi 'yan shi'a 12 a Iraki
Sojoji 12 da suka hada da kwamandansu 1 sun rasa rayukansu sakamakon harin da 'yan ta'addar Daesh suka kai kan mayakan Hashdi Sha'abi 'yan Shi'a da ke jihar Salahaddin ta kasa...
Indonesiya ta kame jiragen ruwa biyu da laifin fasa kwaurin mai
A kasar Indonesiya an tsare jiragen ruwan dakon mai biyu masu dauke da tutucin Iran da Panama da zargin fasa kwaurin mai
Tsananin sanyi ya sanya ruwa daskarewa saman iska a Turkiyya
Allurar riga-kafin Korona ta kashe Bafalasdine a gidan yârin Isra’ila
A kai hari a filin tashi da saukar jiragen saman Baghdad
Jami'an tsaron Turkiyya sun kubutar da 'yan gudun hijira 21 daga teku
'Yan fashin teku sun sace ma'aikatan jirgin ruwan Turkiyya 15 a Najeriya
Korona ta haifar da karuwar kisan kai a Japan
An kaiwa tsohon dan majalisa hari a Somaliya
Turkiyya za ta kaddamar da sabon jirgin ruwan tsaro da ta kera
Yuganda: Kotu ta dakatar da daurin talala ga Bobi
Ko me ake nufi da allurar rigakafin COVID-19 ta na da tasirin kashi 95 cikin dari?
Mutane da dama sun mutu sakamakon harin kunar bakin wake a Bagdad
Bama-bamai sun fashe a filin tashi da saukar jiragen saman garin Aden na Yaman
Zidane ya kamu da corona
Masana'antar samar da sinadarin lithium na farko a Turkiyya