An gano jikkunan mutane 59 binne a rami 1 a Mekziko

An gano jikkunan mutane 59 binne a rami 1 a Mekziko

A garin Salvatierra da ke jihar Guanajuato na kasar Mekziko an  gano jikkunan mutane 59 binne a rami 1.

Shugaban Hukumar Bincike na Kasa Karla Quintana ya ce a makon da ya gabata ne aka gano wasu ramukan da aka binne mutane.

Ya zuwa yanzu an ciro jikkunan mutane 56 a yankin, kuma mafi yawan su matasa ne da kuma mata.

Ana ci gaba da aiyukan bincike a yankin.

News Source:   ()