'Yan ta'addar PKK sun kona wani gida a Iraki

'Yan ta'addar PKK sun kona wani gida a Iraki

'Yan ta'addar a ware na PKK sun bankawa wani gida a garin Duhok na kasar Iraki.

Labaran da jaridun kasar suka fitar sun ce, 'yan ta'addar na PKK sun kona gidan wani mutum a kauyen Mimber na gundumar Akre da ke Duhok.

An bayyana cewa, 'yan ta'addar na PKK da suka hana mutumin zama a gidan nasa wnda hakan ya sanya tafiya kusa da unguwarsu, daga baya kuma suka dawo da asuba tare da kona gidan baki daya.

News Source:   ()