Tuesday, 26 January, 2021
An kashe fararen hula 4 a harin bam a Afganistan
Fararen hula 4 sun rasa rayukansu sakamakon harin bam da aka kai a jihar Nangarhar da ke Afganistan.
Yahudawa sun bankawa gonar zaitun din Falasdinawa wuta a Gaza
Yahudawa 'yan tada zaune tsaye sun bankawa gonakin itacen Zaitun mallakar Falasdinawa wuta a yankin Zirrin Gaza
Armeniya na cigaba da sabawa yarjejeniyar tsagaita wuta
'Yan ta'addan DEASH sun hakawa sojojin Iraki tarko
A ranar Laraba za a yi bukin karbar Ozil zuwa Fenerbahce
Sentop ya yiwa Indonesiya jaje
Kotun Iraki ta bayar da umarnin a kamo Trump
Shugaba Biden zai sasanta Amirka da ketare
Hatsarin jirgin sama da ya afku a Indonesiya
Trump ya nemi murda sakamako zabe