Dakarun Turkiyya sun kame 'yan ta'adda a Siriya

Dakarun Turkiyya sun kame 'yan ta'adda a Siriya

Dakarun kasar Turkiyya sun kame wasu 'yan ta'adda ayyinda suke yunkuriin kaiwa farar hula hari a yankin Tel Abyad din kasar Siriya.

Ma'aikatar tsaron kasar Turkiyya ta fitar da sanarwar dake nuna cewa an kame 'yan ta'addan ne a daidai lokacin da suke shirin kaiwa farar hula hari.

Sanarwar ta kara da cewa,

"'Yan ta'addan mambobin kungiyar PKK/YPG saman babura makare da bama-bamai an kamesu a Tel Abyad da raunuka sanadiyar artabun da suka kwasa da sojojin.

 

News Source:  www.trt.net.tr