Erdogan ya tattauna da alkalin alkalan Arewacin Makedoniya

Erdogan ya tattauna da alkalin alkalan Arewacin Makedoniya

Shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan, ya karbi bakoncin babban alkalin koton kolin kasar Arewacin Makedoniya Salih Murat.

A tataunawar da aka yi a bayan fage a fadar gwamnatin Vahdettin dake Uskundar a birnin Istanbul ya samu halartar shugaban kotun kolin kasar Turkiyya Zuhtu Arslan.

 

News Source:   ()