Jiragen ruwan yakin Turkiyya da na Amurka sun gudanar da atasaye a Bahar Asuwad

Jiragen ruwan yakin Turkiyya da na Amurka sun gudanar da atasaye a Bahar Asuwad

An sanar da cewa jiragen ruwan yakin kasar Turkiyya dana kasar Amurka sun gudanar da atasayen horarwa a cikin tekun Bahar Asuwad.

Kamar yadda ma'aikatar tsaron kasar Turkiyya ta sanar,

"Jirgin ruwan yakin kasar Turkiyya mai taken TCG Barbaros da na kasar Amurka mai suna  USS Roosevelt destroyer a ranar 1 ga watan Oktoban 2020 sun gudanar da atasayen horarwa a cikin tekun Bahar Asuwad.

 

News Source:   ()