Isra'ila ta kai hare-hare ta sama a Zirin Gaza
Isra'ila ta kai hare-hare ta sama a yankin Zirin Gaza da ke karkashin kawanya.
Dakarun Isra'ila sun kama Faiasdinawa 10 a Yammacin Gabar Kogin Jordan
Dakarun Isra'ila sun kama Falasdinawa 10 da suka hada da yara kanana 2 a Yammacin Gabar Kogin Jordan.
Harin da ya kashe wani karamin yaro a Chicago
Wasu abubuwa sun fashe a yankin Afrin na Siriya
An kashe mutane 4 sakamakon harin bindiga a Amurka
Mummunan hadarin mota ya yi sanadiyar rasa rayuka 12 a Misira
An magance 'yan ta'addan PKK 3 a Siriya
Turkiyya ta bayyana damuwarta akan kame Celal mataimakin shugaban majalisar Tatar
'Yan bindiga sun kashe mutane 19 a jihar Niger dake Najeriya
A karon farko rokan da aka harba a Amurka ya fashe
Najeriya: Ma'aikatan wutar lantarki sun shiga yajin aiki