Kawo yanzu Covid-19 ta yi ajalin mutum dubu 292 a doron kasa
Kawo yanzu adadin yawan wadanada kwayar cutar Covid-19 ta yi ajali a doron kasa sun kai dubu 292, haka kuma a yayinda mutum miliyan 4 da dubu 342 suka kamu miliyan daya da dubu 602 sun warke