Fashewar wani abu ya yi sanadiyar rasa rayuka a Pakistan
A cewar rahotannin farko, mutane 3 sun mutu yayin da 20 suka jikkata sakamakon fashewar da ta auku a lardin Balochistan dake kasar Pakistan
Rundunar sojan saman Turkiyya na horas da na Azabaijan
Ma'aikatar Tsaro ta Kasar Turkiyya (MSB) ta ba da rahoton cewa Rundunar Sojojin Sama ta bai wa ma'aikatan Sojojin Azabaijan '' horo kare sararin samaniya ''
Sojojin saman Turkiyya sun taka rawar gani a baje kolin sojoji a Hungary
Turkiyya da Yukiren sun rataba hannu akan sabuwar yarjejeniyar tsaro
Mutum dubu 650 sun ziyarci gidan da kabarin Maulana yake a Turkiyya
Yunwa ta sanya garkin birai kai farmakin neman abinci a wani kauye dake Indonesiya
Yakin da Turkiyya ke yi da ta’addanci a yankunan Siriya
Za a dawo da wajabcin aikin soja ga mazan kasar Iraki
An sake kassara 'yan ta'addar a ware na PKK/YPG 5 a arewacin Siriya
Kafar sadar da zumuntar Instagram ya samu matsala
Wani hari ya salwantar da rayuka a Kamaru