'Yan ta'addar Daesh sun kai hare-hare a Iraki
Sakamakon harin da 'yan ta'addar Daesh suka kai a jihar Diyala da ke gabashin Iraki, 'yan tawayen Hashdi Sha'abi 2 da jami'in sojin Iraki 1 sun rasa rayukansu.
Sojojin Indiya 2 sun rasa rayukansu a rikici tsakaninsu da na Pakistan
An sanar da cewa mayar da martanin da sojojin Pakistan suka yi a lokacin da sojojin Indiya suka kai musu hari a yankin Kashmir ya yi sanadiyar rayukan sojojin Indiya biyu
'Yan Taliban sun kashe jami'an tsaro 3 a Afganistan
Mutum 7 sun rasa rayukansu a rikicin Jammu Kashmir
Harin bam ya hallaka mutum 3 a Afghanistan
'Yan sanda sun kwashi artabu da masu zanga-zangar Covid-19 a Jamus
Mesut Özil ya bayar da gudunmowar dala dubu 100 domin Ramadana
Hukumar Yunus Emre na ci gaba da yiwa duniya hidima ta yanar gizo
Fadakarwa akan takunkumin rufe fuska
Wani hari ya salwantar da rayuka a Kamaru