Monday, 8 March, 2021
Turkiyya ta baiwa marayu taimako a Afganistan
Kungiyar Bayar da Agaji ta Turkish Red Crescent ta bayar da taimako ga yara kanana marayu 247 da ke gidan kula da su na Alaattin a Afganistan.
An samu bunkasar fitar da kayayyaki a Turkiyya
Ministan harkokin kasuwancin kasar Turkiyya Ruhsar Pekcan ta bayyana cewa a shekarar 2020 kasar Turkiyya ta fitar da kayayyakin da ba ta taba irinsa ba a tarihi
ECOWAS ta tsoma baki a rikici Senegal
Majalisar Amirka ta wanke Donald Trump
Al-Mishri ya soki ganawar da Al-Manfi ya yi da dan tawaye Haftar
Kotu ta bayar da umarnin a bude asusun bankin masu zanga-zangar EndSars
An tsawaita dokar kulle a Jamus
An kame bakin haure 16 yayinda suke yunkurin shiga Turkiyya ta barauniyar hanya