Filin jirgin saman Istanbul da kanfanin jiragen saman kasar sun sake kafa tarihi

Sabon filin tashi da saukar jirgen saman Istanbul da kanfanin Jiragen Saman Turkiyya sun kara yawan safarar da suke yi a ko wace rana