Fitar da kekuna zuwa kasashen waje ya karu a Turkiyya

Fitar da keken da Turkiyya ke yi ya haura dala miliyan 70 a cikin watanni 6 na wannan shekarar, wanda ya karu da kashi 88 cikin 100 idan aka kwatanta da na shekarar da ta gabata