Masana'antar saka ta fitar da kayayyaki dala biliyan 8.2 daga Turkiyya
Masana'antar sakar kasar Turkiyya ta fitar da tufafi na dala biliyan 8.2 daga watan Janairu - Agusta na shekarar bana
Fitar da man zaitun daga Turkiyya zuwa kasashen waje na kara habaka
A tsakanin watannin Nuwamban 2020 da Yulin 2021 fitar da man zaitun daga Turkiyya zuwa kasashen waje ya karu da kaso 6 wanda ya kama dala miliyan 96.
Wani hari ya salwantar da rayuka a Kamaru