An kammala wasannin mako na 5 na Gasar Zakarun Turai

An kammala wasannin mako na 5 na Gasar Zakarun Turai

An kammala wasannin mako na 5 na Gasar Zakarun Turai, Gasar kwallon kafa mafi girma a nahiyar Turai.

Ga dai yadda sakamakon wasannin ya kasasance:

Rukunin A

Atletico Madrid - Bayern Munich : 1-1

Lokomotiv Moscow - Salzburg : 1-3

Rukunin B

Shakhtar Donetsk - Real Madrid : 2-0

Borussia Mönchengladbach - Inter : 2-3

Rukunin C

Olympique Marsilya - Olympiakos : 2-1

Porto - Manchester City : 0-0

Rukunin D

Liverpool - Ajax : 1-0

Atalanta - Midtjylland : 1-1

Rukunin E

Sevilla - Chelsea : 0-4

Krasnodar - Rennes : 1-0

Rukunin F

Borussia Dortmund - Lazio : 1-1

Club Brugge - Zenit : 3-0

Rukunin G

Juventus - Dinamo Kiev : 3-0

Ferencvaros - Barcelona : 0-3

Rukunin F

Manchester United - Paris Saint-Germain : 1-3

Medipol Basaksehir - Leipzig : 3-4

Bayan kammala makonnin 5, kungiyoyi 9 sun samu nasarar matsawa gaba domin ci gaba da fafatawa.

News Source:   ()