Dan tseren babur dan kasar Turkiyya Toprak Razgatlıoğlu ya yi hatsari

Dan tseren babur dan kasar Turkiyya Toprak Razgatlıoğlu ya yi hatsari yayin da ya ke rangadin motsa jiki a Spain domin gasar Superbike ta Duniya