Erdogan ya karbi bakuncin Yusuf Yazici

Erdogan ya karbi bakuncin Yusuf Yazici

Shugaban Kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya karbi bakuncin Yusuf Yazici, dan kwallon kafar Turkiyya da ke taka leda a kungiyar Lille ta Faransa.

Shugaba Erdogan da matarsa Emine ne suka tarbi Yazici.

A ganawar da suka yi a filin tashi da saukar jiragen sama na Istanbul, Yazici ya bawa Shugaba Erdogan kyautar rigarsa mai lamba 12.

 

News Source:   ()