Tokyo 2020: 'Yan wasan kwallon raga mata na Turkiyya sun doke takwarorinsu na Rasha

Tokyo 2020: 'Yan wasan kwallon raga mata na Turkiyya sun doke takwarorinsu na Rasha

'Yan Wasan Kwallon Raga na Kasa na Turkiyya sun doke takwarorinsu na Rasha da ci 3 da 2 a gasar wasannin tsalle-tsalle ta Tokyo 2020 da ake ci gaba da gudanarwa a Japan.

'Yan wasan da suka samu nasarar isa wasan quater final a baya, sun zama na 3 a rukunin B tare da wannan nasara da suka samu.

Bayan an kammala wasan rukunnai ne za a bayyana wanda 'yan wasan na Turkiyya za su buga wasan quater final tare.

News Source:   ()