UEFA Conference League: Sivasspor ta doke Petrocub da ci 1 da 0

UEFA Conference League: Sivasspor ta doke Petrocub da ci 1 da 0

A ci gaba da wasan neman cancantar halartar Gasar Zakarun Turai ta UEFA Conference League, kungiyar Demir Grup Sivasspor ta Turkiyya ta doke Petrocub ta Maldova da ci 1 da 0.

A wasan da aka buga a Kishinev Babban Birnin Maldova, Cner Osmanpasa ya ciwa Siavasspor kwallo a minti na 16 da fara wasa.

A ranar 29 ga Yuli kungiyoyin za su sake fafatawa a karo na 2.

 

 

News Source:   ()