UEFA Europa: Meler zai busa wasan CSKA Sofia da Cluj

UEFA Europa: Meler zai busa wasan CSKA Sofia da Cluj

Alkalin wasa dan kasar Turkiyya Halil Umut Meler zai busa wasa da kungiyar CSKA Sofia da Cluj za su buga a gasar Zakarun Turai ta UEFA Europa.

Za a buga wasan a ranar Alhamis 22 ga Oktoba.

Za a buga wasan a filin wasa na Vasil Levski da ke Sofia Babban Birnin Bulgeria da misalin karfe 19.55 agogon Turkiyya.

Mustafa Emre Ersoy da Cevdet Komurcuoglu ne za su taimakawa Meler a wasan.

Koray Gencelrler ne zai zama alkalinw asa na 4.

News Source:   ()